Siyasa

Nura M Inuwa Yayiwa Kwankwaso Sabuwar Wakar Zama Shugaban kasar Nigeria

Nura M Inuwa Yayiwa Kwankwaso Sabuwar Wakar Zama Shugaban kasar Nigeria

Assalamualaikum warahamatullahi wabarkatuhu barkan ku da sake kasancewa damu a wani sabon rahoto

Fitaccen mawakin kannywood wanda kukafi sani da nura M Inuwa ya wake dan takarar shugaban kasar Nigeria kwankwaso.

Wannan yabiyo bayan yadda mutane suke kara nuna siyayyar su akan kwankwaso dan takarar shugaban kasar Nigeria kwankwaso.

Mudai ba muda abinda yaci mu roki allah ya bamu shugaba na gari wanda zai tausayawa talakawa arewacin Nigeria.

Haka zalika muna fatan allah ya kara dafawa dan takarar shugaban kasar Nigeria kwankwaso.

Muna matukar godiya da bibiyar mu a kowane lokaci a tashar Mai albarka ta ArewaTimes.

Back to top button