Al'umma

NPOWER: An fara tantance mutanen da za’a dauka a (N-POWER BACTH C, STREAM II)

An fara tantance sunayen masu jiran shiga shirin (N-POWER BACTH C. STREAM II).

Saboda haka muke kira ga duk wadanda suka san cewa suna cikin masu son shiga wannan shirin, ko suka yi rajista, to su je su duba dashboard din su.

Yadda zasu duba shine, su shiga wurin da aka rubuta (VERIFICATION). Idan kuma kana cikin wadanda aka zaba za kaga an rubutama (Congratulations) tareda cewa kaje kayi thumbprint.

Advertisement

Sai a turawa sauran yan uwa wannan sakon da sauri don Allah.

Allah yasa adace.

Advertisement