
Shararriyar Jaruma Meera Sha’ibu wacce kuka fi sani da suna junaiduyya gidan badamasi bbchausa tayi hira da ita a shirin su me suna daga bakin mai ita.
Jarumar ta bayyanawa bbchausa cewa ta taba aure kuma tana yaro guda daya.
Anyi jarumar tambayoyi da dama kamar yadda kuka san yadda suke yi a wannan sharin nasu me taken daga bakin mai ita.
Ga Bidiyon ku kalla akasa ⬇️