Al'umma

Na shafe shekaru ina saduwa da mahaifiyata a asirce kuma muna da yara 3 – Inji wani mutum

Wani magidanci mai shekaru 45 da haihuwa ya yi kukan neman shawara da taimako biyo bayan mummunan abin da ya aikata da mahaifiyar shi.

Mutumin da ke da ya’ya uku tare da matar shi, ya bayyana cewa yana jima’i da mahaifiyar shi tun yana dan shekara 22.

A cewar shi, mahaifiyar shi ta haifi ya’ya 8 kuma uku daga cikin su ya’yan shi ne. Kwanan nan mutumin ya yanke shawarar cewa yana so ya dakatar da lamarin da mahaifiyar shi.

Advertisement

Amma a ciki akwai damuwa kasancewar mahaifiyar shi tana da kishi kuma ta jawo wa matarsa matsala. Bai san me zai yi ba, sai ya shiga kafafen sada zumunta ya nemi shawara.

Karanta ƙasa:

Advertisement