Al'umma

“Na Cire Azzakari Na Shekara (10) Da Suka Wuce” – Inji Wani Mata/Maza

Mata/Maza yana zama al’ada cikin sauri kuma mutane da yawa suna yin ta ciki har da ƴan Najeriya.

Shahararriyar macen nan mata/maza yar Najeriya da Landan, mai suna Clifford Oche wacce aka fi sani da Miss Sahhara ta yaɗu a shafukan sada zumunta bayan ta yada wani rubutu a shafin ta.

An yaɗa sakon ne a shafin Miss Sahhara na Instagram. Duba hoton hoton da aka ɗauko daga shafin Instagram a ƙasa.

Bugu da kari, Miss Sahhara daya ne daga cin yan Najeriya, kuma yana son yada hotunansa a kafafen sada zumunta.

A sabon sakon da ya wallafa a Instagram, daya daga cikin masoyan sa yayi masa tambaya.

“Ka cire azzakarin ka daga jikin ka?

Duba amsar Miss Sahhara.

“Na cire shi shekaru goma (10) da suka wuce.

Duba wasu hotuna na Miss Sahhara a kasa.

A matsayinka na mai karatu, me kake tunani game da abin da Miss Sahhara ta fada a Instagram?