Kannywood
Trending

Mr 442 Ya Samo Sabuwar Yarinya a Nijar Ya Watsar da Safara’u Kwana Casa’in

Mr442 Ya Sake Samo Sabuwar Yarinya A Kasar Nijar Wacce Itama Ya Ke Kokarin Sakata A Harkar Waka Kamar Yadda Yasa Safara’u. Da Alamu Dai Mawakin Nan Mai Salon Wakar Bats* Wato Mr 442, Yana Kokarin Karo Mace Cikin Kungiyar Tasu Ta Yin Waka.

Akwai Yiwuwar Itama Ta Shigo Da Zafinfa Ayi Harkar Wakar Da Ita. Ita Dai Sabuwar Fuskar Duk Da Bamu San Sunanta Ba, Amma Da Ganin Alamu Tafiyar Tasu Zatayi Dai Dai Dasu. Domin Yarinyar Kyakykyawa Ce, Sosai.

Ga Yanda Su Fara Raira Wakar Da Ita Wannan Sabuwar Fuskan, Daya Samota Daga Kasar Nijar.

Back to top button