Addini

Mp3 Ramadan Tafsir 1443/2022: Sheikh Ahmad Tijjani Guruntum [02]

Assalamu alaikum, jama’a masu kallo barka da wannan rana mai albarka.

Yau muna rana ta biyu a tafsirin Alqur’ani mai girma da Sheikh Ahmad Tijjani Guruntum ke gabatarwa a wannan azumi.

Advertisement