Kasuwanci

Moniepoint POS: Hanyar Bunkasa Kasuwanci

Gareku ‘yan kasuwa da suke sha’awar bunkasa kasuwancin su zuwa na zamani.

Yana da kyau duk wani dan kasuwa ya mallaki injin POS, domin tafiyar da kasuwancin shi ta hanyar zamani.

Idan kana yin karamar kasuwa, ya kamata ka hada da POS domin kara bunkasa samunka. Injin POS yana sauwakewa ‘yan kasuwa da masu siyan kaya wurin hada-hadar cinikayya cikin sauki.

Ga masu sana’ar POS da ake chajinsu kudi mai yawa, da kuma masu sha’awar yin sana’ar POS kowa zai iya mallakar injin POS na MONIEPOINT domin samun sauki wurin chaji.

MONIEPOINT suna da injinan POS masu kyau, masu karfin Network da kuma saukin chaji, duk mai amfani dashi tabbas zai shaida hakan.

Ga masu bukatar mallakar injin POS na MONIEPOINT za su iya tuntuba ta wannan imel info@arewatimes.com.ng ko kayi magana ta WhatsApp a wannan Number 09124283492

Zan yi muku ragista, zan turawa kowa injin POS dinshi, zuwa jihar da mutum yake a fadin Najeriya.

Duk injin POS guda daya, Naira 25k ne kudin ragistar shi, hade da ATM. Muna kawo muku irin wa ‘yan nan tallar ne domin kara wayar dakan al-umma, kan yadda za su kara bunkasa kasuwancin su cikin sauki.

Advertisement