Ministan Harkokin Yan Sanda Mai Gari Dingyadi Ya Kaddamar Kwamitin Sauraren Bahasi Kan Zargin An Gallazawa Masu Zang-Zangar #EBDSARS

, , Leave a comment

Ministan harkokin yan sanda a Najeriya, Muhammadu Mai Gari Dingyadi (Katukan Sakkwato) ya kaddamar da kwamitin sauraron bahasi kan zargin cewa yan sanda sun gallazawa masu zanga-zangar #ENDSARS da akayi a fadin Najeriya a shekarar da ta gabata 2020.

Kafa kwamitin ya zama wajibi bisa zargin an musgunawa masu zanga-zanga”. Inji Katuka.

Da yake rantsar da yan kwamitin, Kutuka ya bukaci da a samar wadansu lambobin wayoyin hannu da al’umma zasu iya shigar da korafe-korafen su kai tsaye.

READ ALSO:  Bani Da Shirin Shiga Harkar Siyasa - Inji Sanusi Lamido

Sakkwato: Yan Bindiga Sun Kashe Mutum 1, Suka Sace 1, A Dingyadi

Idan dai bamu manta ba, a 2020 anyi zanga-zanga a fadin kasar nan wacce ta rikide zuwa tashin hankali inda har jami’an yan sanda da dama sun rasa rayukan saboda hare-harn da yan ta’adda ke kaiwa caji ofisishin yan sandan a lokacin zanga-zangar, musamman a jahohin Lagos da Ondo.