Matar Da Tafi Kowace Mace Zura Ƙwallo Raga A Gasar UEFA Ta Mata Karo 15

Ada Hegerberg ce ke rike da tarihin mafi yawan kwallaye a gasar zakarun nahiyar Turai ta mata karo (15).

Sannan kuma a halin yanzu ita ce ta fi kowacce yawan zura kwallaye a gasar zakarun Turai ta mata (56).