Kannywood

MASHA ALLAH: Matar Ali Nuhu Ta Haifa Masa da na miji Yanzu

MASHA ALLAH: Matar Ali Nuhu Ta Haifa Masa da na miji Yanzu

Masha Allah Anyiwa Ali Nuhu Haihuwa Wato kon Matar Sa ta Haifa Masa da Namiji Wanda Sukewa lakabi da Karamin Ali Nuhu.

Yanzu Muka Samu Labarin Cewa an Yiwa Ali Nuhu Haihuwa Inda Matar Sa ta Haifa Masa da Na Miji Tabbas Wannan Abu yayiwa Ali Nuhu Dadi Sosai.

Sanadin Hakan Yasa Ali Nuhu Yahada Babban Shagali Ranar Sunan Wannan Yaro Nasu Inda Yatara Yan Uwa da Abokan Arziki Domin Tayasa Murna da Samun Wannan Yaro da Yayi.

Ali Nuhu dai Da Yara Biyyu Ne Dashi Amma Kuma Yanzu Sun Koma Uku Kenan Tunda ga Wani Sabon Dan Yazo Duniya Wannan Lamari Yayiwa Alumma Dadi Matuka Sosai da Sosai.

Amma Kuma Jama’a Sun Yi Matukar Kokari Wajen Taya Sarki Ali Nuhu Murna Kuma da Addu’ar Allah Yaraya Masa Wannan Dan Nasa Bisa Tarbiyyar Annabi SAW.

Aika Da Wannan Labarin: