Kannywood

Masha Allah Bidiyon Jamila Nagudu Rungume Da Yaronta Daya Hargitsa Social Media

Jaruma Jamila Nagudu Ta Fitar Da Wani Bidiyo A Shafin Tiktok Inda Tayisu Cikin Maza Biyu Tana Rungumar Su, Inda Lamarin Ya Jawo Cece Ku Ce. Sai Dai Cikin Mazan Guda Daya Yaronta Ne Na Cikinta Mai Suna Mus’ab.

Jamilan Tana Yawan Ji Sosai Da Yaron Nata, Inda Wani Lokaci Ma Mutane Suna Zata Kamar Wani Saurayi Da Budurwa Ne, Sai Dai Dayan Matashin Shi Bamu San Ko Shi Wanene Ba A Gareta.

Sai Dai Sa Bidiyon Keda Wuya Mutane Su Mata Caaa, Kan Ganin Rashin Dacewar Abinda Sukeyi A Bidiyon, Ganin Cewa Ita Bahaushiya Ce Kuma Jaruma A Masana’antar KannyWood.

Back to top button