Siyasa

Majalisar dattawa ta mika wuya ga Buhari, ta canja tsari kan zaben fidda gwani na kai tsaye

Majalisar dattawa a ranar Laraba ta mika wuya ga bukatar shugaban kasa Muhammadu Buhari, kuma ta koma kan yadda ake amfani da tsarin zaben fidda gwani na jam’iyyun siyasa a kasar nan kai tsaye.

Ƙarin bayyani zai biyo baya…..

Advertisement
Advertisement