Lafiya

Maganin Tazarar Haihuwa Na Gargajiya

Ina masu neman maganin tazarar haihuwa na gargajiya?

Mata da yawa suna neman magani daban-daban na lalurar tazarar haihuwa domin amfani da magungunan asibiti yana haifar musu da matsaloli masu yawa kamar:

  • Mugun ciwon mara
  • Zubar jini haka kawai
  • Jini sau 2 ko 3 a wata ɗaya
  • Kumbura mace tayi kiba sosai
  • Zazzagowar gaban mace

Dama wasu tarin matsalolin da lokaci bai ba mu damar kawo su ba. Amma ku kasance da wannan shafin don samun manyan magungunan ingantattu na gargajiya dama asibiti a kowane lokaci.

Mata da yawa sun tambaye mu maganin hana daukar ciki, ba tare shan wani maganin asibiti ba, ko akwai na gargajiya ne?

Akwai Maganin Hana Dauki Ciki Na Gargajiya

A samo gwanda a sha tare da tauna kwallayen koda da yawa ba. Wanda yayi wata biyu yana yin hakan ba zai fidda kwayoyin halitta na haihuwa ba da wuri.

Ga mace ko namiji, wannan tsohon ilimi ne a gun masu magunguna sa

Gashi yau na bakushi fisabilillah Wanda yaji dadin hakan
Ya turawa Yan uwa su amfana