Lafiya

Maganin Saurin Inzali Da Yadda Ake Haɗa Shi

Akwai abu guda biyu da suke da muhmmanci wajen ɗa namiji kafin neman maganin kara kuzarin jima’i, wadanda shi ne ya fara duba matsalar basir ko ciwon sanyi domin sune abu na farko da suke haddasa matsalar raunin azzakari a wannan zamani.

Amma, koda yake har yanzu babu wani sahihin bayanin da yake nuna adadin juriyar kowace mace, sai dai shi kam namiji akwai don kuwa masana a wann fannin sun bayyana duk namijin da ya gaza mintuna 10 da mace to wannan baya cikin maza masu cikakken lafiyar jima’i.

Bangaren karfin azzakari kuma, namijin gaban shi yake kwanciya mintuna biyu bayan bugun iyalin shi, shima baya cikin maza masu karfin azzakari.

Domin kawar da wadannan matsaloli ga magani na musamman da ake muke bayani kuma ake ta hadawa saboda Allah.

  1. Garin Habbatus-Sauda
  2. Namijin Goro busasshe guda biyar
  3. Citta mai tsaba
  4. Iccen dan kamaru

Wadannan sune akeyin garinsu waje daya a dinga shan karamin cokali ɗaya a cikin shayi ba madara sau ɗaya a kowace rana.

Insha Allah, za a samu shawo kan wadannan matsalolin.

Advertisement