Nishaɗi

Lu’u-Lu’u: Episode 10 (KannyWood Exclusive)

Jama’a barkan mu da wannan lokaci mai albarka da fatan kuna lafiya.

Kamar yanda muka saba a kowane sati zamu rika kawo muku shirin na Lu’u-Lu’u duk ranar Assabar, a yau ma mun kawo muku shirin.

Domin kallon wannan shirin kashi na 10, wato (Episode 10), sai ku duba a ƙasa;

Advertisement

Asha kallo lafiya…..

Lu’u Lu’u Episode 10

Advertisement