Nishaɗi

Kunnen Kashi: Episode 17, HD

Jama’a barka da wannan rana mai albarka, da fatan kuna lafiya.

Yau ma mun sake dawowa domin kawo shirin nan na Kunnen Kashi kashi 17, a cigaba da kallon shirin mai dogon zango da kuke yi.

Satin da ya shuɗe mun kalli kashi na 16, a yau kuma zamu ɗora a na 17. Amma kafin kawo muna shirin zuwa an jima, sai ku kallo kaɗan dga cikin kashin na 17;

Advertisement
Kaɗan daga Kunnen Kashi Episode 17

Advertisement