Nishaɗi

Kunnen Ƙashi: Episode 15 (Musa Mai Sana’a Kano Tv)

Barkan mu da sake saduwa a wannan lokaci, da fatan kuna kuna lafiya.

Idan masu ziyartar shafin mu basu manta ba, a satin da yabwuce mun kawo muku shirin nan mai dogon zango (Kunnen Ƙashi) kashi 14, kuma in mai kowa mai komai yaso zamu kawo muku kashi 15 a yau Litinin.

Episode 15, Kunnen Kashi

Advertisement
Advertisement