Siyasa

Kaduna: Sanata Sulaiman Hunkuyi ya fice daga jam’iyyar PDP

Sanata Sulaiman Hunkuyi ya fice daga jam’iyyar adawa ta People’s Democratic Party PDP.

Ficewar Hunkuyi daga PDP yana kunshe ne a cikin wata wasika da ya aikewa shugaban mazabar shi.

Wasikar wacce take dauke da kwanan wata 25 February 2022, bata bayyana dalilan da yasa Sanatan ya fice ba daga jam’iyyar ba.

Haza zalika za’a iya karanta wasikar kamar yadda kuke gani a cikin wannan labarin.

Back to top button