Tarihi

Sunayen Ƙasashen Afirka 53

Afirka ita ce nahiya ta biyu mafi girma a duniya kuma ta biyu mafi yawan jama’a, bayan Asiya a cikin duka biyun.

Nahiyar Afrika na da yawan kusan kilomita miliyan 30.3 wanda ya haɗa da tsibiran da ke kusa, ya ƙunshi kashi 6% na faɗin duniya da kashi 20% na ƙasarta.

Tare da mutane sama biliyan 1.3 a kiyasin 2018, yawan ya kai kusan kashi 16% na yawan mutanen duniya baki ɗaya.

A
1. Aljeriya
2. Angola
B
3. Benin
4. Botswana
5. Burkina Faso
6. Burundi

C
7. Cabo Verde
8. Kamaru
9. Jamhuriyar Afirka ta Tsakiya (CAR)
10. Chadi
11. Comoros
12. Jamhuriyar Demokradiyyar Kongo
13. Cote d’Ivoire

D
14. Djibouti
E
15. Masar
16. Equatorial Guinea
17. Eritrea
18. Eswatini
19. Habasha

G
20. Gabon
21. Gambia
22. Ghana
23. Gini
24. Guinea-Bissau
K
25. Kenya
L
26. Lesotho
27. Laberiya
28. Libya

M
29. Madagascar
30. Malawi
31. Mali
32. Mauritania
33. Mauritius
34. Maroko
35. Mozambique

N
36. Namibiya
37. Nijar
38 Najeriya
R
39. Rwanda

S
40. Sao Tome da Principe
41. Senegal
42. Seychelles
43. Saliyo
44. Somaliya
45. Afirka ta Kudu
46. Sudan ta Kudu
47. Sudan

T
48. Tanzaniya
49. Togo
50. Tunisiya
U
51. Uganda
Z
52. Zambiya
53. Zimbabwe