Nishaɗi
Izzar So Episode 80, HD Original


Barkan mu da sake saduwa a cikin wannan yammaci, da fatan kuna cikin koshin lafiya.
A cigaba da kawo shirin Izzar So da muke yi a kowane mako, a yau ma zamu kawo muku cigaban shirin domin ɗorawa inda muka a satin da ya gabata.
Makon da ya gabata, an tsaye a kashi 79, a yanzu kuma zamu kalli kashi na 80.