Nishaɗi

Izzar So: Episode 78, Original HD

A yau idan masu sauraro basu manta ba, shirin Izzar So na wannan makon shine kashi na 78, wato Episode 78.

Bugu da kari, ko a wannan makon za’a sake kawo wannan ahirin kamar yadda muka kawo mu na satin da ya gabata.

Ayi kallo lafiya;

Advertisement
Izzar So, Episode 78

Advertisement