Nishaɗi

Izzar So: Episode 76, HD Original

Yau Lahadi 6 ga wata 1 na shekarar 2022, wannan yayi daidai da ranar da za’a saki shirin nan Izzar So a zango na bakwai (Season 7), wanda YouTube Channel na Bakori Tv ke watsawa daga Arewacin Najeriya.

Masu kallo idan baku manta ba a satin da ya gabata an tsaye a kan shiri na 75, wato episode 75, yau kuma in Allah yaso za’a kalli kashi na 76, episode 76.

Domin kallon wannan shirin sai ku hanzarta ku latsa wannan link da zamu saki a kasa, inda zai dauke ku zuwa bidiyon kai tsaye domin kallon shirin.

Advertisement
Episode 76

Advertisement