Kannywood

Innalillahi Yanzu An Saki Bidiyon Fati Washa Daya Ja Mata Zagi

bidiyon Fati Washa

Fati washa fitacciyar Jaruma ce acikin masana’antar shirya finafinan hausa ta kannywood wayanda sunayensu yayi shura kuma suke lokacinsu ayanzu.

Sai dai wani bidiyon jarumar daya bulla kafar sada zumunta ta internet wato social media, shine yaja mata maganganu mararsa dadinji daga wajen Jama’a harma da sauran masoyanta Masu son finafinanta na kannywood.

Acikin bidiyon dau daya bulla, anga fati washa da it da kanwar Jaruma Rahama Sadau cikin farin cikin suna rawa da Waka tareda watsawa kansu hoda Mai kaloli daban da ban, wanda Akan Kira wannan al’ada da Sunan Holi.

kalli bidiyon a kasa ⬇️

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button