Kannywood

Innalillahi Yadda Rayuwar Bilkisu Shema Ke Kokarin Lalacewa Dalilin Daina Saka Ta A Film

Innalillahi Yadda Rayuwar Bilkisu Shema Ke Kokarin Lalacewa Dalilin Daina Saka Ta A Film

Mun samu wani video bilkisu shema tare da wata baiwar Allah suna tikar rawa a cikin shiga wacce bata dace da ayi ma macce video ba.

Idan baku manta ba Bilkisu Shema kafin a saka ta a cikin fim din tana daya daga cikin matan masana’antar kannywood da ke da dimbin magoya baya daga kasashen ketare irin su Nijar, Gabon, Afirka ta Kudu, Ghana da sauransu.

Nan take mutane suka daina ganinta a fim din babu wani dalili daga masana’antar kannywood wanda shine dalilin da ya sa suka daina yin fim da ita. Ko a bidiyon wakar sun daina saka Bilksu Shema a ciki.

Duk da cewa masoyanta sun koka amma ba su ji komai daga wajenta Blikisu Shema ba kuma ba su ji komai daga masana’antar kannywood ba har suka gaji.

Suna komawa inda suka ga Hotunan Bilkisu Shema suna yin tsokaci akan cewa zatayi aure wanda shine rufin asirinta.

Bayan ‘yan kwanaki, wannan hoton nata na rawa ya fito a shafukan sada zumunta.

Shi ya sa wasu ke zaginta, wasu kuma suna tausaya mata domin a tunaninsu daina daukar fim ne ya sa ta shiga wannan muguwar dabi’a.

Jama’a sun shaida cewa ba shi ne karon farko da kannywood ke lalata rayuka ba ta hanyar hana ‘yan wasan fim yin fim. Sun bada misali da Safari’u wanda shima rayuwarsa ta lalace saboda kannywood ta daina daukar fim da ita.

Wannan shine video bilkisu shema.

Aika Da Wannan Labarin: