Taskar Labarai

Innalillahi Yadda Aka Kama Mace Da Namiji Suna Zina Acikin Kasuwa Turmi da Tabarya

MUNA NEMAN TSARIN ALLAH

An samu wasu lalatattun matasa namiji da mace marrasa kunya la’anannu suka je tsakiyar tashar mota a garin Gusau jihar Zamfara sukayi zina a bainar jama’a domin su gwada wata gasa a tsakaninsu wa yafi zama tsinanne marar kunya

Innalillahi Yadda Aka Kama Mace Da Namiji Suna Zina Acikin Kasuwa Turmi da Tabarya

An kama Lalatattun, an mikasu ga ‘yan sanda zuwa gobe Litinin za’a gurfanar dasu a Kotu domin su fuskanci hukunci na aikata zina (fornication) da laifin aikata fitsara a bainar jama’a (public nuisance)

Innalillahi Yadda Aka Kama Mace Da Namiji Suna Zina Acikin Kasuwa Turmi da Tabarya

Hakika wannan cin zarafin Musulunci ne da keta hakkin Musulmai, ya kamata wadannan lalatattun mutane su fuskanci hukunci mai tsanani da horo a gidan yari

Yaa Allah Kar Ka kamamu bisa laifin da wawayen cikinmu suke aikatawa.

Daga Datti Assalafiy

Back to top button