Taskar Labarai

Innalillahi Yadda Aka Dauki Video Wani Turmi Da Tabarya Yana Lalata Da Mahaukaciya Domin Yayi Kudi

Innalillahi Yadda Aka Dauki Video Wani Turmi Da Tabarya Yana Lalata Da Mahaukaciya Domin Yayi Kudi

A yau muke samun wani mummunan labari tare da video na wani mutum da yake lalata da mahaukaciya bayan ya gama ya fiddo kayan tsafinsa na yin kudi.

Kamar yadda kuke gani a wannan hoton na sama mun kawo muku wannan mutumi bayan ya gama amfani da wata mahaukaciya sai ya fito da wasu abubuwa da mutane ke zarginsa da amfani da ita wajen ibadar kudi.

Mun samu bidiyo mai tsayin dakika 31. An samo wannan bidiyon daga mutane biyu mace da namiji wadanda ba mu san ma’aurata ba ne ko kuma sabon mason aure.

Kamar yadda wannan hoton bidiyon ya nuna wannan mutumi ya isa wurin da babu mutane saboda ya aikata wannan danyen aiki.

Abin da mutane ba su so ba shi ne, masu daukar hoton bidiyon sun bar wannan mutumin bayan ya gama abin da yake da shi da wannan mahaukaciyar mace. Kamata yayi su kama shi su mika shi ga ‘yan sanda.

Aika Da Wannan Labarin: