Taskar Labarai
Trending

Innalillahi Wata Sabuwar Fitina Data Kunno Kai A TikTiko Abun Ya Mutukar Munana

Tabbas munanan abubuwa suna faruwa a shafukan sada zumunta na zamani musamman ma Tiktok wanda a wannan lokaci abun ya munana.

Kamar yadda kuka sani andade ana kuka da shafin Tiktok har mutane ke bukatar arufe shi kwata kwata Daga Nigeria Saboda irin barnar da Ake aika tawa Tayi yawa.

➡️Gaskiyar Magana Akan Mutuwar Jarumi Kabiru Na Kwango Ayau Daga Bakin Abba Elmustapha

To a halin yanzu wata Sabuwar musiba kokuma nace fitina takara shigowa shafin na Tiktok a arewacin Nigeria dama ma kwanta kasashe masu bin Hausa ta yadda matan aure masu ciki suke gude cikin su suna rawa tabbatar wannan abin kunya ne.

Malamai addini har sun fara mayar da martani Dakuma yin wa’azi akan abubuwa marasa dadi da suke faruwa a shafin TikTok wanda abun ya fara wuce misali ganin yanda yaranmu musamman mata da Matan Aure ke kara shiga yanayi marar kan gado.

A wannan lokacin kuma Sheilkh Alqasim Asadul-islam a sahginsa na Youtube channel yayi martani zazzafa tareda yin wa’azi akan wadannan abubuwa dake faruwa a shafin na TikTok wanda a kullum yaran mu na hausa sai kara kauce hanya sukeyi.

Ga bidiyon akasa ⬇️

➡️Gaskiyar Magana Akan Mutuwar Jarumi Kabiru Na Kwango Ayau Daga Bakin Abba Elmustapha

Back to top button