Taskar Labarai

Innalillahi wa’inna ilaihiraji’una Video Yadda Matan Kauye Suke Badala

Innanillahi wa inna ilaihi raji”un wasu matan kauye da wakar kawu Dan sarki “Ingallo” An magantu akan haka

Wakar da kawu dan sarki yayi ta acikin wannan shekarar wakar da yan mata da samari suke matukar sonta sai dai kuma tazo da sabon salon.

Wakar musamman a wajen yan mata sukanyi wasu abubuwa da suka sabawa ka’ida musamman wajen yin rawar wakar gaba daya babu dattako aciki.

Wayan nan kauyawan yan matan dai bidiyon su ya kewaye gari wanda ba karamin magana suka jawo ba banda zagi da suke sha daga wajen mutane.

Wakar dahar yanzu babu wani wanda zai fada ma takameme me ake nufi da ‘Ingallo ‘ hakan yasa malamai suke kiran mutane da shashashai

Don duk mai hankali bazai dauki abinda baisan me ake nufi ba kuma ya mayar da wannan abun abin jinsa inda wasu ke ganin kamar wakar batsa ce

Back to top button