Taskar Labarai
Trending

Innalillahi Wa’inna ilaihi Raji’un Matashin Dake Rayuwa Da Hanjin Cikinsa A Leda Yana Bukatar Taimako Cikin Gaggawa

Matashin Dake Rayuwa Da Hanjin Cikinsa A Leda, Yana Bukatar Taimakonku

Auwal Salisu dan asalin jihar Gombe wanda yanzu haka yana neman Naira Dubu Dari da Talatin 130,000 domin yi masa karishen aikin tiyatar hanji.

Kafun zuwa wannan lokaci, yayi jinyar kansa da kudin sa ne, amma kawo yanzu da jinyar tazo karshe bashi da kudin da zai kammala masa wannan jinyar. kuma likitoti sun bayyana cewar idan har ba a masa aikin cikin gaggawa ba tabbas rayuwar sa tana fuskantar barazana.

Innalillahi Wa'inna ilaihi Raji'un Matashin Dake Rayuwa Da Hanjin Cikinsa A Leda Yana Bukatar Taimako Cikin Gaggawa
Innalillahi Wa'inna ilaihi Raji'un Matashin Dake Rayuwa Da Hanjin Cikinsa A Leda Yana Bukatar Taimako Cikin Gaggawa

Ga masu bukatar baiwa mara lafiyan tallafi, za su iya tura sakonsu ta wannan asusun;

Name: BELLO USMAN
Bank Name: Ecobank Nigeria
Account Number: 3141048527

Domin neman karin bayani kuma a tuntubi Haji Shehu akan wannan lambar 07063177943

Back to top button