Taskar Labarai
Trending

Innalillahi Wa’inna ilaihi Raji’un Amarya Ta Mutu Ana Tsaka da Shirye Shiryen Kaita Dakin Mijin ta

Innalillahi Wainna Ilaihi Rajiun Wata Amarya Mai Suna Hannatu Yahaya Ta Rasu Ana Shirin Daura Mata Aure Allahu Akbar.

Yanzu Yanzu Muka Samu Labarin Mutuwar Wata Amarya Mai Suna Hannatu Yahaya Inda Allah Uban’giji Subhanahu Wata Ala Ya Karbi Rayuwar Ta.

Allahu Akbar Wata Amarya Mai Suna Hannun Yahaya Ta Rasu Ana Shirin Daura Mata’ Aure Babu Shakka Wannan Lamari Yayiwa Jama’a Babu Dadi Matuka.

Wannan Amarya dai Ta Mutu Ne Ana Shirin Kai’ta Dakin Mijin Ta Wannan Mutuwa dai Tayi Matukar Gigita Alumma Matuka Sosai da Sosai Inda Jama’a Suke Mata’ Addu’a Akan Allah Yajikan ta da Rahama.

Innalillahi Wa'inna ilaihi Raji'un Amarya Ta Mutu Ana Tsaka da Shirye Shiryen Kaita Dakin Mijin ta

Wannan Kenan kadan Daga Rahoton Mu Akan Mutuwar Wannan Amarya Mai Suna Hannatu Yahaya Muna Rokon Allah Uban’giji Subhanahu Wata Ala Yajikan ta da Rahama Amin.

Back to top button