Kannywood

Innalillahi jarumi Daddy Hikima (Abale) Ya karye a hannu awajan daukar shirin Sanda season 3

Innalillahi jarumi Daddy Hikima (Abale) Ya karye a hannu

Yanzunnan muke samun labarin cewar fitaccen jarumin masana’antar shirya fina finan hausa ta Kannywood Daddy hikima wanda akafi sani da Abale yasamu tsautsayi wajan daukar shirinsa maisuna Sanda inda ya karye a hannu kamar yadda shafin “labaran Kannywood suka wallafa a Twitter.

Innalillahi jarumi Daddy Hikima (Abale) Ya karye a hannu

Shidai wannan shiri maisuna Sanda shirin Daddy Hikima ne kuma shirine wanda akayisa akan irin rayuwar matasa ta fadace fadace akan soyayya domin kuwa shirin yana matukar birge matasa.

Zamu iya cewa matasa suna matukar jindadin kallon shirin Abale shirin Sanda domin kuwa abubuwan da akayi acikin shirin yafi birge matasa kasancewar irin rawar dayake takawa rawace ta yan daba, kokuma yafito a mai kwace kokuma barawo.
Allah ubangiji yabasa lafiya Amin.

Kucigaba da bibiyar shafinmu maisuna ArewaTimes domin samun labarai cikin sauki akoda yaushe mungode.

Aika Da Wannan Labarin: