Kannywood

Innalillahi Iftila’in Hatsarin Mota Ya Fadawa Kanwar Mansura Isah Jaruma Maryam Ceeta Kalli Bidiyon

Innalillahi Iftila'in Hatsarin Mota Ya Fadawa Kanwar Mansura Isah Jaruma Maryam Ceeta Kalli Bidiyon

Kamar yadda muka samu cikakken rahoto daga shafin Mansura Isah, ta bayyana cewa Kanwar ta Maryam Ceeta ta Hafu da Iftila’in hatsarin mota.

Mansura Isah, itace ta wallafa bidiyon a shafinta na sada zumunta kamar yadda zamu saka muku bidiyon akasa;

Kamar dai yadda kukaga wannan bidiyo dake sama, Wanda na hatsarin Maryam Ceeta dinne Mansura Isah ce ta wallafa shi.

Muna rokon Allah ya bawa Maryam Ceeta Lafiya, kuma ya tsare gaba.

Back to top button