Kannywood
Trending

Innalillahi Ashe Abunda Yafaru Kenan Malan Ali Ya Fadi Ainahin Dalilin Fadansu Da Rayya Kwana Casa’in

Kai Tsaye Hira Da Mal Ali Akan Rigimar Su Da Rayya Da Ma Aikatan Kwana Casa’in – Duniyar kannywood

A jiya ne dai wani video na Rayya kwana casa’in da Mal. Aliyu Shima na shirin Kwana Casa’in din ya ke yawo a social Media wanda ita Jarumar Tasaki na Zage zage da auke ma juna.

Hakan yasa Muka harzaya dan Tattauna da Mal. Ali din dan sanin Dalilin wannan abun mare dadi da ya faru ga Jaruman.

Ga wayanda basu ga bidiyon zagin juna da Malan Ali da Rayya Suka yiba, gashinan akasa ⬇️

Ga kuma hirara da akayi da Malan Ali inda ya bayyana ainahin Dalilin fadan nasu ⬇️

Back to top button