Siyasa
Trending

Gwamnatin Borno Ta Samar Da Gidan Mai Domin Sayarwa Da Al’ummarta Man Fetur Kan Farashi Mai Rahusa

Gwamnatin Borno Ta Samar Da Gidan Mai Domin Sayarwa Da Al’ummarta Man Fetur Kan Farashi Mai Rahusa.

Talakawan Nigeria na shan wahalar siyan man Fetur da kudin su, ayayin da shikuma man Fetur din, kullum Kara masa kudi akeyi.

Duk lokacin da aka Kara kudin man fetur, talakan Nigeria shike Shiga halin ha’ilula’i domin kuwa komai daka Sani a Kasar kar kudi yakeyi.

Bayan karin kudin da gwamnatin tarayya tayi, Akan samu dayawa daga cikin Yan kasuwa masu kara kudin Fetur din linkin ba linkin Yanda gwamnatin tarayya tace asiyar.

Musali ace gwamnati tarraya tace asiyar da duk litar Mai #180, to su Yan kasuwa Wasu Kan siyar fiyeda #300 sumama na zuwa #400 had #500.

Hakan tasa acikin satinnan Gwamnatin Borno Ta Samar Da Gidan Mai Domin Sayarwa Da Al’ummarta Man Fetur Kan Farashi Mai Rahusa.

Ga kadan daga cikin hotunan akasa ⬇️

Gwamnatin Borno Ta Samar Da Gidan Mai Domin Sayarwa Da Al'ummarta Man Fetur Kan Farashi Mai Rahusa
Gwamnatin Borno Ta Samar Da Gidan Mai Domin Sayarwa Da Al'ummarta Man Fetur Kan Farashi Mai Rahusa

Masha Allah, Allah yasaka wa gwamnatin jihar Maiduguri da Alkhairi Ameen, yasa wa wannan waje Albarka.

Back to top button