Kannywood
Trending

Gaskiyar Magana Akan Mutuwar Jarumi Kabiru Na Kwango Ayau Daga Bakin Abba Elmustapha

Fitaccen jarumi masana’antar shirya finafinan Hausa ta Kannywood wato Jarumi Abba elmustapha yafito ya fadi gaskiya magana akan mutuwar fitaccen jarumi Kabiru na kwango.

Ayau da safe ne dai daukacin Jama’a suka wayi gari da labarin Mutuwar Kabiru na kwango.

labarin dai ya samo asali ne daga shafin Facebook Wanda yake cewa:

INNALILLAHI WA’INNAILAIHI RAJI’UN
😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭

Allahu Akbar Allah yayiwa Malam Kabiru na kwango rasuwa Yanzu A yau litinin 08/08/2022 bayan ‘yar karamar rashin lafiya da yayi na kwana biyu!! Allahu Akbar Allah yaji kanshi da rahama muma idan tamu yazo yasa mucika da imani”

Saidai daga baya abba elmustapha yafito ya bayyana Gaskiyar Magana danganeda wannan Zancen da Ake ta yadawa, kamar Yadda zakuji a bidiyon dake kasa.

Gaskiyar Magana Akan Mutuwar Jarumi Kabiru Na Kwango Ayau Daga Bakin Abba Elmustapha

Hoton da kuke gani a Sama, abba elmustapha ne yafito ya karyata wannan jita jita inda ya bayyana cewa yanzunnan suka Gama waya dashi Kabiru na kwango din.

Back to top button