Kannywood

Download Labarina Season 5 Episode 1

Download Labarina Season 5 Episode 1

A cikin shirin da ya gabata munga inda aka ceto Sumayya daga hannun yan ta’adda bayan anfafata tsakanin su da Ma’aikata da kuma tawagar Presdo, Inda aka kawota asibiti daga nan Likita ya bayyana cewa: fuskarta ta lalace dole sai an chanja mata fuska, inda Likitan ya kara da cewa: sai an fita da ita kasar waje da ita.

Hakan ya nuna cewa: za’a chanjawa Sumayya fuska, Sumayya zata zama ba fuskar Sumayyan da muka sani ba kenan.

Aika Da Wannan Labarin: