Kannywood

Cikin Fushi Safara’u Tayi Magana Kan Masu Zaginta

Cikin Fushi Safara’u Tayi Magana Kan Masu Zaginta

A Karon Farko Mawakiya Safara’u Tayi Magana Tare Da Martani Ga Mutanen Da Ke Zagi Da Sukarta Akan Abin Da Takeyi.

Tunda Safara’u Ta Fara Harkar Wakoki Ne Mutane Su Sata A Gaba Inda Suke Ganin Bai Kamata Ace Tanayin Irin Wakokin da Takeyi Ba. Musanman Yanda Take Shiga Cikin Maza.

Mutane Da Dama Suna Yawan Bayyana Ra’ayoyinsu Akan Wakokin Nata. Inda Suke Ganin Babu Tarbiya Ko Laduba A Ciki, Sai Dai Hakan Bai Hanata Ta Daina Sako Wasu Wakokin Ba.

Wannan Karon Ta Fito Tayi Martani Ga Masu Zagi Da Sukarta.

Kalli videon martanin Safara’u ⬇️

Safara’u tayi Zazzafan Martani

Safara’u dai wadda asalin sunanta Safiya, idan Baku manta ba akwanakin baya aka koreta Daga cikin shirin Kwana casa’in da Ake hasakawa a tashar Arewa24.

An koreta ne daga film din dama kannywood baki dala sanadin wani bidiyon tsiraicinta daya bayyana Bayanda ta turawa saurayin ta.

Back to top button