Wasanni

Burkina Faso ta doke Gabon da bugun fanariti inda ta kai wasan daf da na kusa da karshe na AFCON

Ismahila Ouedraogo ne ya zura bugun daga kai sai mai tsaron gida a yayin da Burkina Faso ta lallasa Gabon da ci 7-6 a fafatawar da suka yi a wasan daf da na kusa da na karshe a gasar cin kofin Afrika bayan wasan da suka buga ranar Lahadi a Limbe da ci 1-1 a karshen karin lokaci.

Advertisement
Advertisement