Al'umma
Bikin Nuna Azurfar Da Ake Zaton Ta Annabi S.A.W Ce A Indiya
A kowace shekara ana nuna wannan azurfar ga dubban musulmai a kasar Indiya sau da dama a cikin shekara.
A shekarar da ta gabata, dubban M’musulmai a Kashmir, wani abban birni a ƙasar Indiya sun yi taron nuna azurfa da suke da yaƙinin cewa ta Annabi Muhammad S.A.W ce.
Ita wannan azurfar ana nuna ta ne sau goma a kowacce shekara.