Kannywood

Bidiyon Yadda Naziru Sarkin Waka Yayi Zazzafan Martani Ga Su Hadiza Gabon Akan Zangin Buhari Bayan Gani Badiyon Yan Ta’adda

A jiya ne dai wani bidiyo na Fasinja Jirkin Kasan Kaduna zuwa abuja ya bayyana inda aka ga Yan Ta’addan suna dukan Jama’ar da suka kama da itace, hakan bema kowa dadi ba daga cikin su wadanda suka fi bayyana fushin su a fili sune jaruman Masana’antan Kannywood .

Naziru Sarkin Waka ya fusata ainun da zagin shugabanni da akayi, Wanda hakan yasa yafito yiyi tirr da hakan acikin wani bidiyo Daya saki a shafinsa jiya.

Kalli bidiyon ➡️ video

Ajiya rudunar Yan Ta’addan da suka sace mutanen Jirgin kasa na hanyar Kaduna Zuwa Abuja, sun saki Wani bidiyo Wanda ke nuna yadda suke zane wayandda sukayi Garkuwa Dasu.

➡️  Bidiyon Yadda Aka Kusan Kashe Safara’u da 442 Awajen Wasan Sallah

A cikin bidiyon, ’yan ta’addan sun kuma yi bugun kirjin cewa za su ruguza kasar nan, sannan za su kashe wasu daga cikin fasinjojin da ke hannunsu su kuma sayar da sauran.

Daya daga cikin ‘yan ta’addan ya yi barazanar cewa, idan har gwamnati ba ta biya musu bukatunsu ba, to za su mayar da yankin tamkar mahauta.

Bidiyon Yadda Naziru Sarkin Waka Yayi Zazzafan Martani Ga Su Hadiza Gabon Akan Zangin Buhari Bayan Gani Badiyon Yan Ta'adda

➡️  Bidiyon Yadda Aka Kusan Kashe Safara’u da 442 Awajen Wasan Sallah

Bidiyon kwata kwata babu kyawun gani, ganin yadda Yan uwanmu ke ihu suna neman taimako.

Back to top button