Kannywood

Bidiyon Yadda Adam A Zango Ke Koyawa ‘Yarsa Waka

Bidiyon Yadda Adam A Zango Ke Koyawa ‘Yarsa Waka

Kalla Yadda Jarumi Adam A Zango Ke Koyawa ‘Yarsa Rawa Da Waka!! Kamar Yadda Mutane Suka Riga Su Sani Ne Dai Adam A Zango Gwani Ne Wajen Rawa Da Waka.

Anga Jarumin Tare Da Wata Amal Umar Sun Hau Wata Waka Wacce Wakar Yakubu Muhammad Ce, Suna Rawa Tare Da Nishadi A Tattare Dasu. Sun Wallafa Bidiyon Ne A Shafin Tiktok.

Aika Da Wannan Labarin: