Labarai

BIDIYO: Yadda Wani Maciji Ya Haɗiye Wata Akuya Mai Ciki

Kamar muka samu bayani, wannan lamarin ya faru ne jihar Lagos.

Bayan wannan macijin ya haɗiye wannan akuyar an samu nasarar gano shi, kuma an fitar da ita daga cikin shi, amma abin takaici akuyar ta rasa ran ta.

Advertisement
Advertisement