Al'umma

BIDIYO: Wata Mata Ta Haifi Jariri A Cikin Kabari Bayan Wata 4 Da Mutuwa

Allah ya mai iko ne akan dukkan komai. Kwanakin nan an samu wani babban abin mamaki da rikitarwa, inda wata mata da ta mutu da juna biyu ta haifi jariri a cikin kabarin ta yan watanni da mutuwar ta.

Advertisement

Yadda lamarin ya faru shine, kamar yadda kuke gani a wannan bidiyo, matar a gida aka binne ta, kuma lokacin da ta mutu din tana da ciki akall wata 5 ko kasa da haka, amma bayan mutuwar ta da watanni hudu sai aka rika jin jariri yana kuka a cikin kabarin ta.

Ganin haka ba tare da wani bata lokaci ba, aka tona kabarin domin tantance abin da yake faruwa, amma abin mamaki sai aka samu cewa ita ce ta haifi jariri, yadda zaku kalla.

Advertisement

Ku kalli bidiyon a kasa;

Advertisement