Nishaɗi
Bidiyo Na Karshe Da “Kamal Aboki” Ya Dora A Facebook Da YouTube Kafin Mutuwar Shi

INNANILLAHI WA’INNAH ILAIHI RAJI’UN……..
Allah Ya Yiwa Fitaccen Ɗan Wasan Barkwanci Maisuna Kamal Aboki Rasuwa Yanzu Nan A Sanadiyar Haɗarin Mota.
Muna Rokon Allah Ya Jikansa Da Rahamarsa.
Bidiyon YouTube, marigayin ya dora shi ne kwanaki 2 kafin mutuwar shi, sai bidiyo Facebook wanda shima ya dora shi kwanaki 4 kafin ajalin shi.
Danna nan domin bidiyon Facebook: https://fb.watch/i5tYyVMiRG/?mibextid=RUbZ1f