Kannywood

Bazan Iya Iskanci Da Kai Ba Kafin Ka Sakani A Film – An Fusata Bilkisu Abdullahi Zata Bayyana Wani Sirri

Mun samu wani bidiyon daya daga cikin manyan jarumai mata a kannywood wato Bilkisu Abdullahi wanda take cewa babu wani producer ko director da ya isa yayi iskanci da ita kafin ya saka ta a film.

Mun samu rahoto kan masana’antar Kannywood daga daya daga cikin jaruman jarumai wato Bilkisu Abdullahi.

Mun samu wannan rahoto ne a wani faifan bidiyo inda ta fusata saboda wasu manyan furodusoshi da daraktoci sun nemi su kwana da ita kafin su saka ta a fim.

Ta ce sai ta ba da kanta, ga furodusa ko darakta zai saka ta a fim, ta gwammace ta fita daga masana’antar Kannywood. Cewar Bilkisu Abdullah.

A cikin faifan bidiyon, Bilkisu Abdullahi ta bayyana abubuwa da dama da mabiya Kannywood suka dade suna nema amma basu samu ba.

Ta fadi haka ne a wata hira da wata babbar jarida.

alli nan bidiyon kasa:

Back to top button