Al'umma

Bayan tsira daga tashin hankali, ƴar gudun hijirar Kamaru ta haifi ƴan uku

Kamaru – Fatime Eliane mai dauke da juna biyu ta yi tafiyar kwanaki uku da kafa da kwalekwale a watan da ya gabata don gujewa tashin hankalin da ke faruwa a arewacin Kamaru tsakanin makiyaya, manoma da masunta.

Advertisement