Al'umma
Ba Zan Koma Gida Ba Sai An Daura Min Aure Da M-Shariff – Inji Wata Budurwa
Budurwa tayi tattaki har Kaduna tace Idan ba’a daura musu Aure da Umar m Sharif ba bazata Dawo Gaban iyayen ta ba.
Tabdi jam, wannan baiwar Allah tayi tattaki har garin Kaduna. Dan taga Umar m Sheriff harda kuka.
iyayen ta basu San Inda take ba seda yan jarida suka buga labarin ta a social media sannan suka san inda take, bata fatan takoma gida batareda andaura musu Aure da UMAR M Sheriff ba