Kannywood

Ashe Wannan Shine Dalilin Daya Hana Adam a Zango Zuwa Bikin Ummi Rahab

Toffa Babbar Magana An Gama Shagalin Bikin Ummi Rahab Tareda Lilin Baba Amma Kuma Abun Mamakin Shine Jarumi Adam A Zango Bai Jeba.

Tir’kashi Jama’a Sun Fara Magana Akan Abunda Yahana Jarumi Adam A Zango Zuwa Wajen Bikin Jaruma Ummi Rahab da Lilin Baba Shin Mene Yahana Sa Zuwa.

Shin Ba’a Gayyaci Adam a zango Bane Ko Kuma Wani Uzurin Ne Yahana Sa ko Dai aiki” Aa Ko Kuma Kawai Baiyi Niyar Zuwa ba.

Al’umma Dadama Suna ta Magana Akan Rashin Ganin Sa a Wajen Taron Bikin Nasu.

San’Nan Abunda Yafi Baiwa Jama’a Mamaki Shine Tun’da Jarumai Masu Tarun Yawa Suke Wallafa Hotunan Ummi Rahab da Lilin Baba Na Aure Amma Adam a zango Baiyi ba! Toffa.

Wannan Kenan Kadan Daga Rahoton mu Akan Wannan Lamari Na kin Zuwan Jarumi Adam A Zango – Mu dai Yanzu Baza mu yanke Hukunci ba Saboda Bamu San Dalili ba.

Back to top button