Al'umma
Alqur’ani: Taurari Biyu Daga Iyali Ɗaya
Hajara Ibrahim Ɗan’azumi ita ce gwarzuwar shekara a gasar Al-Qurani mai girma na duniya wanda ya gudana a ƙasar Jordan na shekarar 2024.
Maryam Ibrahim Ɗan’azumi ita ce gwarzuwar shekara a gasar Al-Qurani mai tsarki na ƙasa wanda ya gudana a jihar Kaduna na shekarar 2024
Dukkanin su mahaifin su ɗaya daga jihar Gombe, Arewacin Najeriya.